OneTV.ng

BADARIYYA

AREWA24

Tana da ilimi, tana da sana’a, kuma mafarkinta na dab da cika... amma ga mahaifinta, akwai abu ɗaya da ya rage shine... AURE. An bawa Badariyya kwanaki 60 kacal ta nemo mijin da za ta aura, ko kuma mahaifinta ya zaɓa mata.