OneTV.ng

Beta Nigeria

AREWA24

Bëtá Nigeria wani gangami ne na ƙasa da ya mayar da hankali kan inganta sakamakon da ake samu daga ilimi a Nijeriya ta hanyar jawo hankali don sanya yara a makaranta da kuma tabbatar da ingantaccen tsarin koyon karatu ga kowane yaro.