Bilkisun da ka sani da ba fa itace yanzu ba inji Billy
AREWA24
Bilkisun da ka sani da ba fa itace yanzu ba inji Billy . Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 kashi na 4 zai zo muku a gobe asabar da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand. Kada ku bari a barku a baya!