Da akwai kulalliya a baya kenan!
Arewa24
Da akwai kullalliya a baya kenan! Shirin So Sanadi zango na 2 kashi na 12 yananan akan manhajar AREWA24 On Demand da kuma tashar mu ta Youtube. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo! @Eehmerh