Dama Hausawa sunce duk wanda yaki ji, toh bazai ki gani ba!
Arewa24
Dama Hausawa sunce duk wanda yaki ji, toh bazai ki gani ba! Garwashi zango na 4 kashi na 9 na zuwa muku a duk ranar Litinin da misalin karfe 8:30 na dare akan manhajar na AREWA24 On Demand