Gidan Badamasi zango na 7 kashi na 3 zai zo muku a yau juma'a
AREWA24
Gidan Badamasi zango na 7 kashi na 3 zai zo muku a yau juma'a akan manhajar AREWA24 On Demand da misalin karfe 8:30 na dare, a talabijin kuma da misalin karfe 9:00 na dare sannan akan Youtube channel din Dorayi shima da misalin karfe 8:30 na dare.