OneTV.ng

Itafa Tani ta tsani kishiya

AREWA24

Itafa Tani ta tsani kishiya. Ku biyo mu cikin Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 wanda zai dawo muku a 3 ga watan oktoba da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand, a kuma talabijin da misalin 8:00 na dare.