Kadan daga cikin shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata na wannan satin
AREWA24
Kadan daga cikin shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata na wannan satin! Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 kashi na 3 zai zo muku a gobe asabar da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand. Kada ku bari a barku a baya!