Kudin nagani ina so na wa za'a kawo ne
Arewa24
Kudin nagani ina so na wa za'a kawo ne? Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 kashi na 8 zai zo muku a gobe asabar da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand. Kada ku bari a barku a baya!