Kun shirya rakashewa da Viva a wannan lokacin?
AREWA24
A wannan karan ba rawa zakuyi ba kuma ba waka zakuyi ba hoto kadai zaku dauka da garin sabulun viva koda ba babba ba zaku dora akan shafin ku na sada zumunta sai ku saka da toh fa zakuci wata gagaruma kyauta!! Kada ku bari wannan damar ta wuce ku.