Kwana daya ya rage: daga bakin Sunusi da Aisha!
AREWA24
Kwana daya ya rage: daga bakin Sunusi da Aisha! Ku biyo mu a sabon shirin mai suna BADARIYYA, daga 4 ga Oktoba, a AREWA24 On Demand, YouTube da Talabijin din mu na AREWA24. Kada ku bari a barku a baya!