Safiyya zata amince da auren Alhaji kuwa?
AREWA24
Safiyya zata amince da auren Alhaji kuwa? Shirin ku mai farin jini Zabi Biyu zango na 2 kashi na 12 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!