Shifa Kb da ya saki Sady Baby gwara ya mutu inji shi
AREWA24
Shifa Kb da ya saki Sady Baby gwara ya mutu inji shi . Ku biyo mu cikin Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 wanda zai dawo muku a 3 ga watan oktoba da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand, a kuma talabijin da misalin 8:00 na dare.