Sunusi da Aisha kenan wadanda zasu taka rawa a sabon shirin Badariyya
AREWA24
Sunusi da Aisha kenan wadanda zasu taka rawa a sabon shirin Badariyya! Ku biyo mu a sabon shirin mai suna BADARIYYA, daga 4 ga Oktoba, a AREWA24 On Demand, YouTube da Talabijin din mu na AREWA24. Kada ku bari a barku a baya!