Tirkashi!! Wannan wace irin soyayya ce tsakanin chairman da ma'u
AREWA24
Tirkashi!! Wannan wace irin soyayya ce tsakanin chairman da ma'u . Garwashi zango na 4 kashi na 13 na zuwa muku a duk ranar Litinin da misalin karfe 8:30 na dare akan manhajar na AREWA24 On Demand