OneTV.ng

Usman, babu kunya babu tsoron Allah.

AREWA24

Usman, babu kunya babu tsoron Allah. Sabon kayataccen shiri mai suna JODHA, zai fara zuwa muku a 3 ga watan Yuli a duk ranakun juma'a da misalin karfe 8:30 akan manhajar AREWA24 On Demand, sannan yazo akwatin talabijin dunku da misalin karfe 9:00 na dare, kar ku sake a baku labari!