Wai shin yaushe su Sady baby zasu gane waye Kb ne?
AREWA24
Wai shin yaushe su Sady baby zasu gane waye Kb ne? Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 kashi na 10 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!