OneTV.ng

Wane irin wulakanci Tani take sha ne?

AREWA24

Wane irin wulakanci Tani take sha ne? Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 kashi na 6 zai zo muku a gobe asabar da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand. Kada ku bari a barku a baya!