Wato Mal Nababa bai san Mansur ne babban hatsabibi ba
Arewa24
Wato Mal Nababa bai san Mansur ne babban hatsabibi ba . Shirin ku mai farin jini zabi biyu zango na 2 kashi na 7 yananan akan manhajar AREWA24 On Demand. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!