OneTV.ng

Muna taya maniyyatan Kano alhinin halin da suka tsinci kansu

ARTV KANO

Shugaban kwamitin malaman bitar alhazai na jihar Kano, Sheikh Haroon Muhd Sani Ibn Sina, ya jajantawa maniyyatan aikin Hajin bana na Kano wadanda basu samu damar tafiya ba