OneTV.ng

Press Release

ARTV KANO

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya gargadi jami’an gwamnatisa kan shiga duk wani al’amari da zai iya yi wa al’umma illa, ba tare da samun umarni ko amincewar gwamna ba. Mai magana da yawun gwamna Sunusi Bature Dawakin Tofa ne ya bayyana haka, a yayin ganawarsa da manema labarai.