OneTV.ng

Mahangar siyasa tare da Hon. Murtala Dabo

Qausain TV

Shirin Mahangar siyasa @qausaintv2352 tare da bako na musamman Hon. Murtala Dabo mashawarci na musamman ga gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufa’i akan al'amuran tattalin arziki.