OneTV.ng

Za ka iya morar tsarin adashin gata na aikin Hajji tare da Qausain…

Qausain TV

Za ka iya morar tsarin adashin gata na aikin Hajji tare da Qausain Tours farin cikin matafiya, tsarin adashin gata tsari ne da zai bai wa maniyyata aikin Hajji, masu karfi da marasa karfi damar tara kudin zuwa kasa mai tsarki.